A tsakiyar watan Mayu Russia ta kai hari Ukraine daga arewa maso gabashi, inda dakarunta suka shammaci yankin Kharkiv har ma suka kama wasu yankunan da Rashar ta mamaye a farkon yaƙin amma daga bisani ...
Cikin sanarwar da mai taimakawa shugaban kan yaɗa labarai Bayo Onanuga ya fitar, ya ce shugaba Tinubu ya fasa tafiya Afrika ta Kudun ne, saboda sabon harin da aka ƙaddamar kan masu ibada a wata mujami ...
Manchester United ta shiga sahun masu farautar ɗan wasan Sifaniya Dani Olmo, wanda yarjejeniyarsa a RB Leipzig ke iya ba shi damar tafiya wata ƙungiyar kan fam miliyan 52. Ɗan wasan gefen mai shekara ...