Garin Bethlehem da ke yankin Yamma da Kogin Jordan na tunƙaho da zama cibiyar gudanar da bukukuwan Kirsimeti ta duniya to amma a bana lamarin ya sauya. Akwai masu ziyara ƙalilan a daidai lokacin da ...
Mabiya addinin Kirisita a fadin duniya kan gudanar da bukukuwan Easter duk shekara domin tunawa da gicciyewa da kuma tashin Yesu Almasihu daga cikin matattu. Bikin dai a kan fara shi ne tun daga dare ...